BINCIKEN ‘Pandora Papers’: Ashe gidan da Tinubu ke jinya a birnin Landan an siye shi ne daga hannun ɗan harkalla ta hanyar kamfanin harkalla
Shima gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje wanda Aminin Tinubu ne shima ba abarshi a baya ba wajen ganawa da Tinubu a ...