RUGUNTSIMIN KOMAWA APC: Gbenga Daniel yabi, ƴan majalisa biyu suma sun bi
Tsohon gwamnan jihar Ogun kuma jigo a Jam'iyyar PDP ya tattara nasa-inasa ya tsindima cikin jam'iyyar APC.
Tsohon gwamnan jihar Ogun kuma jigo a Jam'iyyar PDP ya tattara nasa-inasa ya tsindima cikin jam'iyyar APC.
Kaja mu mu koma APC kawai
Akwai irin su Gbenga Daniel da sauran manyan PDP na Kudu maso Yamma.
Daniel ya bayyana haka a cikin wata tattaunawa da aka yi da shi a gidan talbijin na Channels a jiya ...
Jam'yyun suna shirin ka da Buhari.
Atiku ya bayyana yadda Jonathan ya mika mulki salum-alum, ba tare da wani tashin-tashina ba.
Atiku ya ce yayi haka ne domin ya maida hankali wajen yin wasu abubuwan