Fani-Kayode ya ragargaji Isra’ila kan hare-hare da take kai wa Falasɗinawa, ya ce Netanyahu ‘Shaiɗanin mutum ne’
Dubunnan yara Falasɗinawa ne aka kashe mata kuma ana yanka su, su kuwa maza ana kashe su ne ta kowacce ...
Dubunnan yara Falasɗinawa ne aka kashe mata kuma ana yanka su, su kuwa maza ana kashe su ne ta kowacce ...
Babbar Kotun Ƙasa da Ƙasa ta Duniya (ICJ) ce ta rattaba dokar a Geneva, dangane da masu taimaka wa Isra'ila ...
Shekaru 75 da suka gabata Allah cikin ikonsa ya bawa Yahudawa sabon matsuguni da zimmar dawo masu da karamcinsu.
Hare-haren ta'addancin da Isra'ila ke kaiwa kan Falasɗinawa a Zirin Gaza ya kashe jimillar mutum 31,184
A cewar kafar yada labaran kasar Labanon, ofishin kungiyar Hamas ne aka kaiwa hari a kudancin Beirut.
Muna son mu bayyana cewa: kasancewar Isra’ila ita ce take mulkin mallaka, kuma ita ce take da iko a mashiga ...
Ku ɗin nan a matsayinku na al’ummar duniya, da shugabannin addinai, da shugabannin siyasa, da masu tasiri a cikin rayuwar ...
Mutunta ƙimar ɗan Adam, dimokraɗiyya da tausayin ɗan Adam duk sun kau daga zukata a duniya, sai dai ƙarya kawai." ...
Ya ƙara jaddada buƙatar tsagaita wuta saboda yadda lamarin ke ƙara ƙazancewa a Gaza, da kuma neman zaman lafiya a ...
Ban san irin kalaman da zan yi amfani da su domin nuna jimamin mu ba." Haka Tedros ya bayyana a ...