RAMUWAR GAYYA: Iran ta kai wa sansanonin Amurka hari da makaman linzami 15 byAshafa Murnai January 8, 2020 Dama Iran ta ce ko tantama babu sai ta rama abin da aka yi mata.