Sanata Kabiru Gaya ya shiga takarar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa
Gaya wanda ya sake lashe zabe a karkashin APC, shi ne Shugaban Kwamitin Ayyuka a Majalisa.
Gaya wanda ya sake lashe zabe a karkashin APC, shi ne Shugaban Kwamitin Ayyuka a Majalisa.
Wakilan sun bayyana haka ne a takarda da shugaban su sanata Kabiru Gaya ya saka wa hannu ranar Alhamis.
Wannan artabu ya faru ne da safen Lahadi.