An ɓarke da murna da farinciki bayan gwamna Yusuf ya bayyana sunayen sarakunan sabbin masarautun Kano
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya mayar da Aliyu Abdulkadir mukamin Sarkin Gaya bayan dawo da darajar masarautar zuwa matsayi na ...
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya mayar da Aliyu Abdulkadir mukamin Sarkin Gaya bayan dawo da darajar masarautar zuwa matsayi na ...
A doguwar jawabi da ya saka a shafinsa ta Facebook, bashi ya ce an yi masa karfa karfa ne a ...
Daga nan sai ya ta shi ya fita abinsa yana ta babatu da zargin murdiya da ka yi masa kamar ...
Daya daga cikin hadiman gwamnan Kano Ibrahim Abubakr ya bayyana rasuwar maimartaba marigayi sarki Ibrahim a shafin Facebook din sa.
Dama kuma tun bayan naɗin Lauretta Onochie, kasa ta ɗauki zafi, ana ta yin fashin baki akan wannan naɗi da ...
Gwamnan Kano Ganduje ya zargi Sarki Sanusi da kin mara masa baya a lokacin zaben sa karo na biyu a ...
Gwamnatin Kano ta ƙaryata raɗe-radin da ake ta yadawa wai ta umarci hakimai su garzayo masarautar Kano domin yin hawan ...
Bukin nadin sabbin sarakunan Rano, Bichi, Karaye da Gaya
Shugaban kungiyar, Yawale Idris ya sanar da haka a taron 'yan jarida a Kano.
Shekaru 1020 kenan da kafa Masarautar Kano, amma Ganduje zai daddatsa ta kamar yankan sandar rake.