DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura
Dalilin wannan doka, mutane ba su shigo gari ba. Kafin mu girgije sai an ɗan samu kwanaki tukunna.
Dalilin wannan doka, mutane ba su shigo gari ba. Kafin mu girgije sai an ɗan samu kwanaki tukunna.
A wata gajerar tattaunawa da BBC Hausa, Yusuf ya bayyana hukuncin kotun a Kano da cewa zalunci ne ƙarara.
A watan Maris ɗin 2023, hukumar zaɓen ta ce ɗan takarar NNPP, Abba Yusuf ya ci zaɓen ne da ratar ...
Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamna a Jihar Kano, ta shirya za ta yanke hukunci a ranar Laraba, a shari'ar zaɓen ...
Sannan kuma ya yi kira ga zaɓaɓɓen gwamnan ya yi shugabanci na adalci, yayin da ya ce zasu yi fatan ...
Wasu bayanai sun nuna cewa ita ma NNPP ta na rabon taliya, to amma dai wakilin mu bai tabbatar da ...
Da bai gamsu da maganganun Garu ba, sai Doguwa ya wawuri kofin shayin mataimakin Gwamna Gawuna ya rankwala wa Garu,
Sharaɗa ya bayyana a kotu cewa an karya dokar zaɓe ta hanyar bari Daliget ɗin da doka bata basu damar ...
Adam ya ce wata rana Haruna ya lallabi yarinyar zuwa shagon sa inda a nan ne yi yi lalata da ...
Za a ci gaba da shari'ar ranar 31 ga watan Agusta.