Boko Haram sun kashe Kanar da wasu sojoji biyar byAshafa Murnai July 18, 2019 Sannan kuma su ma sojojin sun kashe Boko Haram masu yawa.