ALBISHIR DAGA ‘GAVI’: Bankin Duniya ya kinkimo shirin kula da lafiyar mutum biliyan 1.5 nan da 2030
Shugaban Bankin Duniya (World Bank), Ajay Banga ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwa da aka buga ranar Lahadi, ...
Shugaban Bankin Duniya (World Bank), Ajay Banga ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwa da aka buga ranar Lahadi, ...
Faisal ya ce yin haka zai taimaka wajen karfafa guiwar mutane wajen amincewa da allurar suma kuma su yadda ayi ...
Shugabanin kasashen duniya da dama sun halarci taron sannan sun bada nasu gudunmawar wa asusun Gavi.
Najeriya za ta maida hankali wajen samar da kudaden yi wa yara rigakafi a kasar nan
Za a yi wa yara miliyan 1.6 allura a jihohi uku na kasarnan
Ci gaba da tallafa wa Najeriya zai rage tallafin da wasu kasashe ke samu
Za mu fara yin rigakafin ne a wadannan jihohin ranar 8 zuwa 17 ga watan Nuwamba.
Za a fara amfana da wannan tallafi ne daga shekarar 2021 zuwa 2028.
GAVI ta dakatar da ba Najeriya tallafi ne a kwanakin baya.
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika