‘Yan Sanda sun damke wadanda suka yi garkuwa da dan jarida byAshafa Murnai April 15, 2019 0 Wadanda aka kama din sun hada da Hanniel Patrick, Abdulwahab Isah da Salisu Mohammed.