Kasurgumin mai garkuwa da mutane, Evans, ya amsa laifin sa a kotu
Evans ya yi kaurin suna wajen sace hamsahakan masu kudi ya na yin garkuwa da su, ya na karbar makudan ...
Evans ya yi kaurin suna wajen sace hamsahakan masu kudi ya na yin garkuwa da su, ya na karbar makudan ...
Bayan haka ya gana na gwamnan kaduna Nasir El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim, a Kaduna.
Yan uwan Farouk sun ce har yanzu suna tattaunawa da masu garkuwar kan a rage musu.
Abdulkadir ya shawarci mazauna jihar da su kai karan duk wanda ko kuma abin daba su yarda da su ba.
An kuma samu tsabar kudi naira dubu dari uku da hamsin da wasu kudaden kasashen waje a hannun su.
Masu garkuwan sun bukaci da a biya naira 500,000 domin fansan Abubakar.
Ita kuma Halima Bala, mai siyar da abinci a garin ta ce lallai mutane za su takuru amma tsaro dai ...
Cikin makon da ya gabata, sun tare hanya da rana tsaka, inda rahotanni suka nuna cewa sun arce da matafiya ...
‘’Mun kama su a ranar 29 gawatan Mayu a garin Mile 9 dake jihar Enugu’’.
Kwamishinan ‘yan sanda ya bayyana cewa sun cafke wani mutum da ake zargin cewa da hadin-bakin sa aka sace mahaifin ...