Wata ta kashe mijinta kwanaki 4 da tarewa a Kano
Abin ya faru ne a unguwar Yakasai Quaters, dake Kano.
Abin ya faru ne a unguwar Yakasai Quaters, dake Kano.
An baza 'yan sanda cikin daji domin gano maboyar su.
Masu garkuwan sun sace Hosea ne a gidan mahaifiyar sa.
Mahaifin yaron ne ya sanar wa 'yan sanda bacewar yaron sa, da yayi kwanaki 11 a wajen barayin.
Tabbas an kai harin, amma lokacin da barayin su ka je gidan, shi ba ya nan.
Masu garkuwar sun kuma kashe wani jami’ain dan sanda
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta sanar da kama wani da ake zargi na da hannu a aikata wannan aiki.
Solomon Lalong ya ce zai yi iya kokarin sa wajen ganin an sako Sango.
'Yan sanda sun fantsama neman sa.
Magaji ya ce sun kama su ne tare da yara 7 da suka sace.