Najeriya ta yi nasarar rage yin garkuwa da mutane a shekarar 2024 – a cewar mahukunta
Najeriya ta yi nasarar rage yawan ayyukan sace-sacen mutane a shekarar 2024 a cewar cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Najeriya.
Najeriya ta yi nasarar rage yawan ayyukan sace-sacen mutane a shekarar 2024 a cewar cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Najeriya.
Majiyar ta kuma bayyana cewa an kashe dan bindiga guda daya, amma babu wanda ya rasa ransa daga mazauna yankin ...
A rahoton da rundunar 'yan sanda ta fitar ya nuna cewa a ranar 26 ga watan Oktoba da misalin ƙarfe ...
Nwabuzor, Sufeton ‘yan sanda, ya bayyana matar da Blessing Ogunu, ma’aikaciyar Bliss Legacy Limited da ke garin Benin.
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta ...
Majiya ta bayyana cewa masu garkuwa sun nemi a biya su Naira miliyan 60, amma daga baya su ka rage ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Ikor Oche ya sanar da haka a wata takarda da ya saka wa hannu ...
Da farko sun nemi a biya su naira miliyan 10 ne kafin du sake shi, amma hakan bai yiwu ba. ...
Eze ya ce jihar Abia ta samu nasarar rage yawan hare-haren da 'yan bindiga ke kai wa mutane a jihar.
Masu garkuwa sun kama shi ne tare da wasu masallata biyu a wani masallaci, lokacin da su ke Sallar Isha'i ...