Shugaba Buhari ya garkame Kano na kwanaki 14, ba fita ba shiga byMohammed Lere April 27, 2020 Hakan ya biyo bayan matsalolin gwaji da killace mutane da ake fama da su a Kano.