Fadar Shugaban Kasa ta bayyana ‘manyan kalubalen’ da suka dabaibaye Najeriya
Garba Shehu ya na magana ne a matsayin martanin da ya mayar wa tsohon babban hafsan soja, Alexander Ogomudia.
Garba Shehu ya na magana ne a matsayin martanin da ya mayar wa tsohon babban hafsan soja, Alexander Ogomudia.
Zango baya tare da kowacce mata yanzu haka domin kuwa ya saki dukkan su.
Shaidu hudu da aka gabatar duk sun kasa bayar da shaidar da kotu za ta iya kama Gwarzo da Garba ...
Garba ya ce gwamnati ta yi haka ne ganin kamfanin bata birge a aikin ta.
Buhari ya dai na jingina gazawar sa ga gwamnati na.
'Yan sanda sun fesa barkonon tsohuwa a wurin zaben fidda-gwanin sanatocin APC a Jigawa