HARIN MATELE: Buhari ya fusata, yayi alkawarin dinke barakar da aka samu
Buhari ya ce wannan abu yayi matukar tada masa da hankali.
Buhari ya ce wannan abu yayi matukar tada masa da hankali.
Buhari ya saka hannu a dokar iko na hana wasu gwaskaye 50 'yan Najeriya ficewa daga kasar nan
Shugaban kasa ba ya shiga sha'anin jami'an tsaron kasar nan, saboda cin gashin kan su ne suke ci
Kakakin fadar shugaban kasa ne ya sanar da haka a wata takarda da ya saka wa hannu yau.
Garba Shehu ya bayyana dalilin da ya shugaban ya yada zango Landan.
" Kuma ma duk 15 din basu karkashin Shugaban Kungiyar, Abubakar Shekau domin suna tare da mazajen su ne da ...
Buhari ya koda Obasanjo kuma ya cika shi da kirari duk a cikin wasikar da ya aika masa a ranar ...
Buhari ya sa an saisaita tattalin arzikin.
Ya kara da cewa nan ba da dadewa ba za gyara kuskuren da aka yi.
Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru ya halarci taron.