2023: Buhari ba ya shirya tuggun kafa gwamnatin riƙon-ƙwarya, ya na tare da Tinubu – Fadar shugaban Ƙasa
Sai dai kuma Shehu ya ce "duk masu zargin Buhari ko Fadar Shugaban Ƙasa, su na yi ne kawai saboda ...
Sai dai kuma Shehu ya ce "duk masu zargin Buhari ko Fadar Shugaban Ƙasa, su na yi ne kawai saboda ...
Da yawan 'yan Najeriya musamman 'yan APC na tambayar dalilin da ya sa ba a ganin Buhari a wuraren kamfen ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilan da su ka hana Shugaba Muhammadu Buhari fara taya ɗan takarar shugaban ƙasa na ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin an dagargaje naira tiriliyan 89 na wasu kuɗaɗen harajin da aka daɗe ana tarawa.
Garba Shehu ya ce Gudaji ai kowa ya san cewa mutumin Shugaban Ƙasa ne, babu mai iya hana shi ganin ...
Ina so jama'a su sani cewa shugaba Muhammadu Buhari ya yi iya abain zai iaya yi a matsayin sa na ...
A raddin da mayar, Garba Shehu ya shawarci "duk wani wanda ya san ya kamata mai hankali, ya yi watsi ...
Kakakin Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ne ya bayyana haka a matsayin raddi ga wasu kalaman da Kukah ya ...
Ya kamata Ku sani Buhari a matsayin sa na shugaba, ya na da 'yanci a kan dokokin ƙasar nan da ...
Duk duniya an ga yadda 'yan ta'addar IPOB ke kashe 'yan sanda, su ƙone ofisoshin su, su ƙone dukiyoyin gwamnati