TUƘIN GANGANCI: An tsare ɗan ‘Yar’Adua a kurkukun Yola bisa tuhumar kashe mutum huɗu da mota a sukwane
Waɗanda su ka mutu a hatsarin sun haɗa da: A'isha Umar, A'isha Mamadu, Suleiman Abubakar da Jummai Abubakar
Waɗanda su ka mutu a hatsarin sun haɗa da: A'isha Umar, A'isha Mamadu, Suleiman Abubakar da Jummai Abubakar
wani yaro Haliru Abdullahi, mai shekaru tara ya fada rijiya.