‘Yan Kwankwasiyya sun maida Ganduje abin zolaya, bayan ya nemi Abba Gida-gida ya shiga APC
Editan PREMIUM TIMES ya tambayi Kwankwaso yiwuwar shiryawa da Ganduje, ko kuma yiwuwar komawa APC, amma sai ya ce ba ...
Editan PREMIUM TIMES ya tambayi Kwankwaso yiwuwar shiryawa da Ganduje, ko kuma yiwuwar komawa APC, amma sai ya ce ba ...
A kasashen da suka ci gaba, jam'iyyu ba a kamfen da zaɓen kawai suka tsaya ba, har da aikin kamo ...
Haka kuma wasu da dama da suka znta da wakilin mu sun nuna kosawarsu suna masu ranar biki kawai suke ...
Harkokin gwamnati sun tsaya cak a dalilin rufe asusu 24 na bakunan da gwamnatin jihar ke ajiya da kotu ta ...
Mu na da yaƙinin cewa a Kotun Ƙoli a a yi mana adalci, ta hanyar jingine rashin adalcin da Kotun ...
Ganduje ya bukaci Atiku da Mista Obi da su hada kai da Tinubu wajen sake dawo da kasar nan domin ...
Na yi farin cikin ganin ku gaba ɗaya da kuka haɗa kanku domin kurkiro da irin wannan kungiya don cigaban ...
Tsohon Mashawarci Kan Harkokin Shari'a na APC, Muiz Banire, cewa ya yi lokacin da Buhari ya yi ƙoƙarin ya nuna ...
Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamna a Jihar Kano, ta shirya za ta yanke hukunci a ranar Laraba, a shari'ar zaɓen ...
An shafe sa'o'i kusan 13 ana yanke hukunci, amma duk bayan tsawon lokaci, ana tafiya hutu, sannan a koma kotu.