TSAKANIN ABBA DA GAWUNA: Hankulan ‘yan Najeriya ya koma jiran yanke hukuncin shari’ar zaɓen gwamnan Kano
Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamna a Jihar Kano, ta shirya za ta yanke hukunci a ranar Laraba, a shari'ar zaɓen ...
Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Gwamna a Jihar Kano, ta shirya za ta yanke hukunci a ranar Laraba, a shari'ar zaɓen ...
An shafe sa'o'i kusan 13 ana yanke hukunci, amma duk bayan tsawon lokaci, ana tafiya hutu, sannan a koma kotu.
Ya ce Ganduje "ba ya shiga lamarin hukumomin gwamnati, ballantana hukumomi irin su EFCC da CCB, masu yaƙi da cin ...
Sai dai daga baya shugaba Tinubu ya nada ta mai bashi shawara kan harkokin al'adu da nishaɗi.
Za a gudanar da wasu gyare-gyare a jam'iyyar daidai da yanayin siyasar da ake ciki," in ji shi.
Akwai lsa Acida daga Sokoto, Tukur Ɗan Fulani, daga Zamfara, Abubakar Kana da wakilan Kano, Katsina, Kaduna da Jigawa.
Misali shine, an ce a sunayen akwai sunan tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, amma kuma bayan murabus da shugaban jam'iyyar ...
Tuni gwamnati ta nada kwamiti domin su duba yadda aka ɗauki waɗannan mutane aiki da duk abinda ya kama a ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf ya maida Shugaban Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafen Jama'a da Hana Rashawa, Muhyi Magaji
Kwamishinan yada labarai na tsohon gwamnan Muhammad Garba ya sanar da haka a wata takarda da aka raba wa manema ...