CUTAR ANTHRAX: Ku nisanta kan ku daga cin ganda – Gargadin Hukumar NAHCO ga mahajjatan Najeriya
Likitocin dabobbi sun bayyana cewa yi wa dabbobi allurar rigakafin cutar na daga cikin hanyoyin dakile yaduwar cutar.
Likitocin dabobbi sun bayyana cewa yi wa dabbobi allurar rigakafin cutar na daga cikin hanyoyin dakile yaduwar cutar.
Likitocin sun ce a ruka killa r dabbobin da suka kamu da wannan cuta domin gudun yadawa a tsakanin wasu ...
Adeyeye ta kuma ce bisa ga rahoton bincike an shigo da fatun ne daga kasashen Lebanon da Turkey.