Dakarun soji sun kora Boko Haram a Gamboru Ngala
sun kwato makamai da dama da Boko Haram suka gudu suka bari bayan dakarun sun fatattake su.
sun kwato makamai da dama da Boko Haram suka gudu suka bari bayan dakarun sun fatattake su.
Akalla mutane hudu ne suka rasa rayukan su a harin inda wasu 10 suka sami raunuka a jikkunan sa.