An yi garkuwa da mutane 20 a jihar Katsina
Maharan sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 kudin diyya inda daga baya suka rage zuwa miliyan 40.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Katsina Gambo Isa yace sun kama mutane uku