APC ta kifar da jirgin Oshiomhole, ta nada Gwamnan Yobe shugaban riko
Duka mambobin jam'iyyar da suka halarci taron sun amince da nadin Mala Buni shugaban jma'iyyar.
Duka mambobin jam'iyyar da suka halarci taron sun amince da nadin Mala Buni shugaban jma'iyyar.
Mataimakin sakataren jam’iyyar APC, Victor Gaidom ya nada kansa sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa.
Idan ba a manta ba kotun a Abuja ta dakatar da Oshiomhole daga ci gaba da bayyana kansa a matsayin ...