WUTA A KUDU MASO GABAS: ‘Yan bindiga sun bindige Sojojin Najeriya 4 a garin Aba, sun banka wa motar su wuta
Maharan su na cikin baƙar Highlander (SUV). Har wasu farar hula su ma an ji masu raunuka yayin harbin." Inji ...
Maharan su na cikin baƙar Highlander (SUV). Har wasu farar hula su ma an ji masu raunuka yayin harbin." Inji ...
Dakta Gwarzo ya ce hakan ta faru ne bayan ƙarewar wa'adin tsohon shugaban hukumar da sauran membobin a ranar 7 ...
Aikin mu dai na haɗin gwiwa ne, domin kowannen mu ya na bukatar abokin aikin sa don tabbatar da aikin ...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Boko Haram sun tarwatse a cikin dajin Sambisa kowa ya kama gaban sa.
Wannan abu da ya faru bai yi wa fadar gwamnatin Buhari dadi ba domin shi kansa Buhari yana tinkaho da ...
Bayan haka yayi kira ga Buhari ya ya mika kan sa domin ayi mukabala dashi kowa ya san abinda aka ...