An kama wani tsoho dan shekara 70 da laifin yi wa wata yar shekara 7 fyade sau da yawa
Ta ce bayan haka ya yi mata balli-balli a bayanta inda ya goga mata magani wai don kar ta fadi ...
Ta ce bayan haka ya yi mata balli-balli a bayanta inda ya goga mata magani wai don kar ta fadi ...
An sha kama Musa ba sau daya ba
wannan abin takaici ne, abin kunya ne kuma abu ne da al'umma ya kamata gaba daya a tashi tsaye a ...
Baba kura ya ce dole ya ta shi daga sansanin.
Nan ba da dadewa ba za a gurfanar da shi a kotu.
Terna ya fadi haka ne ganin yadda fyade ke neman ya zama ruwan dare a jihar.
“Mun kuma kama Dahiru Haruna da Hamza Lawan mazauna kwatas din Sheka da laifin aikata lalata da wani yaro dan ...
A jihar Gombe ma wata sun gudanar da irin wannan zanga-zanga.
Sun ce sun shirya wannan zanga –zanga ne don gwamnati ta gaggauta daukan mataki kan matsalar.
Kotu ta daure Ibrahim Mohammed zuwa lokacin da za ta yanke hukunci akan haka.