#EndSARS: A cikin awowi kadan Buhari zai fadi matsayar gwamnati game da tashin hankalin dake gudana a wasu sassan kasar nan – Monguno
Sai dai bai tabbatar da ko Buhari zai yi wa Yan Najeriya jawabi bane kamar yadda wasu suka bukata.
Sai dai bai tabbatar da ko Buhari zai yi wa Yan Najeriya jawabi bane kamar yadda wasu suka bukata.