WASIKAR OBASANJO: Ba na kwana-kwanan nan bace, Tsohuwar wasika ce ake yadawa a yanar gizo – Bincike DUBAWA
Mako daya bayan kisar Funke Olakunrin, diyar daya daga cikin shugabanin Yarbawa wato Reuben Fasoranti Obasanjo ya rubuta wasikar.
Mako daya bayan kisar Funke Olakunrin, diyar daya daga cikin shugabanin Yarbawa wato Reuben Fasoranti Obasanjo ya rubuta wasikar.
Funke har ila yau ita ce Shugabar Kungiyar Editocin Jaridu ta Najeriya, NGE.
Sun tabbatar da cewa su na bincike ne, domin har ta rigaya ta koma gida, amma daga baya ta koma ...