Kisan gillar da aka yi a jihar Filato abin tashin hankali ne, dole a nemo mafita- Inji Obasanjo
Dole ne sai an ahada karfi da karfe domin ganin an shawo kan wannan bala'i da ya addabi kasa Najeriya.

An kama mutane 9 a dililin hakan.