Direbobin tankunan mai zasu fara yajin aiki daga gobe Litini byMohammed Lere April 2, 2017 An fara samun dogayen layukan mai a gidajen mai dake fadin kasarnan.