RIKICIN SIYASAR RIBAS: In lokaci ya yi za mu faɗi matsayarmu kan tsige Fubara – In ji Felix Morka
Mai magana da yawun jam’iyyar APC ya jadda cewa jamiyyar tana sane da rikicin siyasar da ake fama da ita ...
Mai magana da yawun jam’iyyar APC ya jadda cewa jamiyyar tana sane da rikicin siyasar da ake fama da ita ...
Sannan matakin na zuwa ne bayan da 'yan majalisar dokokin jihar 16 ciki har da shugaban majalisar sun koma APC ...
Wannan sauyin sheƙar na zuwa ne bayan 'yan kwanaki da wasu 'yan majalisar dokokin jihar 16 ciki har da kakakin ...
Ya kuma gode wa majalisar dokokin tarayya, sarakunan gargajiya da jama’ar Rivers bisa goyon bayan da suka bayar yayin dokar ...
Gwamnan jihar Ribas da shugaban ƙasa Tinubu ya dakatar, Siminalayi Fubara, ya musanta zargin da shugaban ƙasa ya yi masa ...
A ranar Larabar nan ce, aka hana gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, shiga majalisar dokokin jihar da ke Fatakwal.
Aikin da gwamnati na ta yi a cikin shekara ɗaya ya wuce aiki da aika-aikar da Wike ya yi a ...
Wike shi da kan sa ya zaɓi Fubara matsayin wanda zai gaje shi a zaɓen Gwamna na 2023, a ƙarƙashin ...
Hukumar NAHCON na dab da kammala jigilar maniyyata na bana inda zuwa yanzu ta kai sama da mutum 40,000 kasa ...
Haka wata sanarwar manema labarai ta ƙunsa, wadda Nelson Chukwudi, Kakakin Yaɗa Labaran Gwamna Fubara ya fitar mai ɗauke da ...