Ma’aikatar Kiwon Lafiya za ta hada hannu da hukumar FRSC don kiyaye haddura a titunan kasarnan
Jean Todt ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kafa dokar kare rayukan mutane masu bin hanyoyin kasar.
Jean Todt ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kafa dokar kare rayukan mutane masu bin hanyoyin kasar.
Ta kara da cewa ma’aikatan hukumar su koma manyan hanyoyi kamar yadda take a dokat kasa.