TUKIN GANGANCI: Yaron da ya kashe mutane a Gusau, ya gudu
Amma kuma ya tabbatar da cewa motar kwace masa ta yi, ta rufta cikin jama’a.
Amma kuma ya tabbatar da cewa motar kwace masa ta yi, ta rufta cikin jama’a.
Sakamakon haka mutane 17 suka mutu nan take sannan ma’aikatan FRSC suka kwashi mutane 10 zuwa asibiti.
“Idan ka kama direba ya na waya a lokacin da ya ke tuki, to ai tarar naira N4,000 kacal ta ...
Ya kuma yi kira ga mutane da su ba ma’aikatan hadin kai sannan ya bada lambobin waya kamar haka 070022553772 ...
Jean Todt ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kafa dokar kare rayukan mutane masu bin hanyoyin kasar.
Ta kara da cewa ma’aikatan hukumar su koma manyan hanyoyi kamar yadda take a dokat kasa.