Najeriya ta yi asarar naira biliyan 7 a hadarin tankokin fetur cikin makonni 25
Oyeyemi yace wannan asara ta dukiya ce kadai zunzurutun ta, babu lisafin wadanda suka rasa rayuka tukunna.
Oyeyemi yace wannan asara ta dukiya ce kadai zunzurutun ta, babu lisafin wadanda suka rasa rayuka tukunna.
Hukumar Kiyaye Hadurra za ta dauki ma’aikata 4,650
Ya fadi haka ne da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Laraba.
Har yan yanzu dai ana nan ana ta cacan baki tsakanin su.
Birnin Yero ya ce masu garkuwan basu tuntube shi ba tukuna.
FRSC ta cika shekaru 30 da kafuwa.
Amma kuma ya tabbatar da cewa motar kwace masa ta yi, ta rufta cikin jama’a.
Sakamakon haka mutane 17 suka mutu nan take sannan ma’aikatan FRSC suka kwashi mutane 10 zuwa asibiti.
“Idan ka kama direba ya na waya a lokacin da ya ke tuki, to ai tarar naira N4,000 kacal ta ...
Ya kuma yi kira ga mutane da su ba ma’aikatan hadin kai sannan ya bada lambobin waya kamar haka 070022553772 ...