RANAR KEKE TA DUNIYA: Tuka Keke zai rage farashin man fetur da inganta kiwon lafiya – Hukumar FRSC
Bisa ga bayanan da FRSC ta fitar ya nuna cewa tukin ganganci da karya dokokin hanya na daga cikin dalilan ...
Bisa ga bayanan da FRSC ta fitar ya nuna cewa tukin ganganci da karya dokokin hanya na daga cikin dalilan ...
Ya kuma kara da cewa baya ga rayukan mutum 1,302 da aka rasa, mutum 8,141 ne su ka ji ciwo. ...
Maharan sun tare waɗannan jami'ai ne a mahaɗar Mararraban Udege, dake jihar Nasarawa da misalin karfe 8 na safe.
Sauran abokan ma'aikacin suka taru akan wannan mutum suka rika sharara masa mari suna naushin shi.
Sannan kuma Majalisar Tarayya har yau ta nemi a hana duk direban da ba shi da lasisi yin tuki a ...
Amma kuma hakikanin farashin sa a kasuwar ‘online’ ta Jumia, naira milyan 19 kadai.
Shugaban na FRSC, ya ce daga cikin hukunce-hukuncen da za a rika yanke wa direbobi, akwai maida direba komawa makarantar ...
Za a fara amfani da na’urar rage yawan gudu a motocin mutane
Kazeem ya ce tuni an fara ba su horon a wurare daban-daban a cikin kasar nan.
A yanzu dai mutane 14 din da suka sami rauni an kwantar da su a babbar asibitin Sabon Wuse.