HAƊURA: An samu nasarar samu raguwar haɗura a tinunan Najeriya – FRSC
Mohammed ya ce raguwar haɗuran na nuna yadda hukumar ke ƙara mai da hankali wajen tabbatar da kare lafiyar hanya.
Mohammed ya ce raguwar haɗuran na nuna yadda hukumar ke ƙara mai da hankali wajen tabbatar da kare lafiyar hanya.
Ya ce wannan umarni zai shafi girke ɗimbin jami'an tsaro kan titina domin binciken motocin da suka karya wannan doka.
Nadabo ya ce bayan ya isa wurin ya bada umarni kai wadanda suka ji rauni asibiti da kai matattun dakin ...
FRSC ta kuma tantance mutum 14,108 ne su ka samu raunuka a haɗurra daban-daban cikin watannin shida.
Bisa ga bayanan da FRSC ta fitar ya nuna cewa tukin ganganci da karya dokokin hanya na daga cikin dalilan ...
Ya kuma kara da cewa baya ga rayukan mutum 1,302 da aka rasa, mutum 8,141 ne su ka ji ciwo. ...
Maharan sun tare waɗannan jami'ai ne a mahaɗar Mararraban Udege, dake jihar Nasarawa da misalin karfe 8 na safe.
Sauran abokan ma'aikacin suka taru akan wannan mutum suka rika sharara masa mari suna naushin shi.
Sannan kuma Majalisar Tarayya har yau ta nemi a hana duk direban da ba shi da lasisi yin tuki a ...
Amma kuma hakikanin farashin sa a kasuwar ‘online’ ta Jumia, naira milyan 19 kadai.