OLYMPICS2024: Faransa da Sipaniya Za su Kece Raini a Wasan kwallon kafa ta Ƙarshe
Tawagar ƙasashen Faransa da Sifaniya ne za su kece raini a babban filin wasa na Parc des Princes dake birnin ...
Tawagar ƙasashen Faransa da Sifaniya ne za su kece raini a babban filin wasa na Parc des Princes dake birnin ...
Kungiyoyin sun haɗu sau 36 a tarihi, Sipaniya ta samu nasara sau 16, ita kuwa Faransa sau 13 sai chanjaras ...
An yi ta ƙoƙarin ganin gwamnatin sojojin Nijar sun sauka sun maida Bazoum kan mulki, amma haƙar Faransa da ECOWAS ...
An yi dafifi a ƙofar sansanin sojojin Faransa 1500, ana rera kururuwar su fice daga Nijar, ba a buƙatar su.
Daga nan sai jami'an tsaro suka diran mmasa, suka kubutar da shugaban kasa Macron sannan suka waske da shi cikin ...
Saudiyya ta bada sanarwar cewa ba za ta bari maniyyata masu zuwa Umra ko zirga-zirgar hada-hada daga wasu kasashe 20 ...
Nan da nan jami’an tsaro suka garzaya suka yi cacukui da Jole, aka yi awon gaba da shi.
Za a yi taron cikin watan Yuni, 2020 a birnin Bordeaux na Faransa.
An kusa tashi aka sako Thomas Meunier, wanda shi ne ya ci kwallo ta 9 din.
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.