ZARGIN HARKALLA: Fowler, Tsohon Shugaban Hukumar Tara Haraji (FIRS) ya bayyana ofishin EFCC
Cikin Disamba, 2019 Buhari ya cire shi, ta hanyar kin kara masa wa'adi karo na biyu, bayan ya kammala zangon ...
Cikin Disamba, 2019 Buhari ya cire shi, ta hanyar kin kara masa wa'adi karo na biyu, bayan ya kammala zangon ...
Nami ya ce tun da Fowler ya zama shugaban FIRS, maimakon a rika samun karin kudaden shiga, sai ma raguwa ...
Buhari ya kori Shugaban Hukumar FIRS, Tunde Fowler, ya musanya shi
Sannan kuma ya ce faduwar farashin man ya haddasa karyar da darajar farashin kayayyaki.
A ranar Litinin 19 Ga Agusta ne aka umarci Fowler ya je ya yi bayani.
Fowler, ya ce wannan tsari na intanet ne, kuma za a rika gudanar da karba ko biyan haraji a saukake ...
Hukumar FIRS dai tun farkon shekarar nan ta ce ta na sa ran tara kudaden shiga har naira tiriliyan 8 ...
Wadanda ma ba su da lambar shaidar iznin harkokin kasuwanci ta TIN, inji Fowler, sun kai 45, 504, kuma ba ...
Ba a taba tara naira tiriliyan 5.3 a shekara ba, sai a 2018