GABAS DA YAMMA KUDU DA AREWA: Mutum 123 kaɗai su ka fi Ɗangote kuɗi a duniya – Mujallar Forbes
Mashahuriyar mujalla mai bin diddigin ƙwalailaice adadin yawan kuɗaɗen da attajirai su ka mallaka a duniya, wato Forbes
Mashahuriyar mujalla mai bin diddigin ƙwalailaice adadin yawan kuɗaɗen da attajirai su ka mallaka a duniya, wato Forbes
Wannan matsayi, ya dora Dangote a cikin hamshakan mashahuran shugabannin duniya, irin su Xi Jinping, shugaban kasar Chana.