Gwamnati ta nada kwamiti domin duba hau-hawan farashin kayayyakin abinci
Ministan Ayyukan gona, Kudi, sufuri da ruwansha ne aka wakilta domin su duba hakan.
Ministan Ayyukan gona, Kudi, sufuri da ruwansha ne aka wakilta domin su duba hakan.
A binciken da kungiyar ta yi, ta gano cewa matsaloli kamar rikici, faduwar darajan kudi da kuma rashin adana su ...