HAUHAWAR FARASHI: Farashin kayan abinci ya Æ™aru zuwa kaso 39.12% a 2024 – NBS
Ƙididdiga ta ma’aunin shekara-shekara, matakin hauhawar farashin ya zarce na wanda aka samu da kaso 5.87% a watan disambar 2023.
Ƙididdiga ta ma’aunin shekara-shekara, matakin hauhawar farashin ya zarce na wanda aka samu da kaso 5.87% a watan disambar 2023.
Ministan Ayyukan gona, Kudi, sufuri da ruwansha ne aka wakilta domin su duba hakan.
A binciken da kungiyar ta yi, ta gano cewa matsaloli kamar rikici, faduwar darajan kudi da kuma rashin adana su ...