Matasa sama da miliyan 5 suka cika fom din neman aikin N-Power
Ma’aikatar jinkai ta bayyana cewa mutum miliyan biyar ne suka neman aikin N-Power a kasar nan.
Ma’aikatar jinkai ta bayyana cewa mutum miliyan biyar ne suka neman aikin N-Power a kasar nan.
Kudin fom din takara gwamna dai naira miliyan 22.5, kamar yadda jam'iyyar APC ta sanar.
Wata kungiya mai suna NCAN ta siya wa shugaban kasa Muhammadu Buhari fom din takara.
Hukumar zabe na Jihar Kaduna ta tsaida ranar 12 ga watan Mayu domin gudanar da Zaben kananan hukumomi a Jihar.