Gwamnan Ribas ya gana da Ronaldo da Sergio Ramos a Madrid byAshafa Murnai October 17, 2017 0 A yau Talata ne kuma Wike zai gana da Shugaban Real Madrid gaba daya, Florentino Perez.