AMBALIYA: WHO za ta tallafa wa Najeriya
Binciken ya kuma nuna cewa bana ambaliyar ta ci rayukan mutane 200.
Binciken ya kuma nuna cewa bana ambaliyar ta ci rayukan mutane 200.
Kamaru kan yi haka ne sanoda idan madatsar ruwar ta ta cika, to zai yi ambalia a cikin kasar.
mutane goman da suka rasu mazauna kananan hukumomin Yola ta kudu ne, da Guyuk, Lamurde da karamar hukumar Song.
Ya fadi haka ne ranar Laraba a ziyarar da ya kai yankunan da ambaliyar yayi wa ta'adi.
Amma ruwan da ke malalawa cikin kogin ne ya rika dawowa da baya zuwa cikin gari.