BAYAN AMBALIYAR RUWA: Ana ci gaba da yi wa mutanen Maiduguri ambaliyar tallafin kuɗaɗe da kayan abinci
Kungiyoyi daban-daban su na ci gaba da tara kuɗaɗe har a shafukan zumunta na WhatsApp da Facebook domin su aika ...
Kungiyoyi daban-daban su na ci gaba da tara kuɗaɗe har a shafukan zumunta na WhatsApp da Facebook domin su aika ...
Binciken ya kuma nuna cewa bana ambaliyar ta ci rayukan mutane 200.
Kamaru kan yi haka ne sanoda idan madatsar ruwar ta ta cika, to zai yi ambalia a cikin kasar.
mutane goman da suka rasu mazauna kananan hukumomin Yola ta kudu ne, da Guyuk, Lamurde da karamar hukumar Song.
Ya fadi haka ne ranar Laraba a ziyarar da ya kai yankunan da ambaliyar yayi wa ta'adi.
Amma ruwan da ke malalawa cikin kogin ne ya rika dawowa da baya zuwa cikin gari.