Muna neman Taimako da agaji – ‘Yan Kasuwar Panteka dake Kaduna byAisha Yusufu December 6, 2017 Sanadiyyar gobaran matasa 30,000 sun rasa hanyar samun abincin su.