An kama tireloli dankare da mutane za su shigo Kaduna daga Kano
Kwamishinan da Jami'an Tsaro sun tare wadannan motoci ne a Kauyen Sabon Gida dake iyaka da Jihar Kaduna da Kano.

Hukumar Kuda da ’Yan Sanda ta yi wa Rundunar 'Yan Sanda zanga-zanga