Masu zanga-zanga sun yi tir da Ganduje kan daddatsa masarautar Kano byAshafa Murnai May 10, 2019 Sun yi zuga har a kan hanyar Gidan Murtala, inda daga baya ’yan sanda suka tarwatsa su.