SHARI’AR HARAJIN ‘VAT’: Gwamnantin Tarayya na neman sasantawa da jihohi a wajen kotu – Zainab
Cukumurɗar dai ta samo asali ne ganin yadda ake kwasar kuɗaɗen VAT da gwamnatin tarayya ke karɓa a jihohin da ...
Cukumurɗar dai ta samo asali ne ganin yadda ake kwasar kuɗaɗen VAT da gwamnatin tarayya ke karɓa a jihohin da ...
Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga ta Tarayya (FIRS) ta ɗaukaka ƙara dangane da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta Fatakwal ta ...
FIRS ta ce za ta yi sassaucin ne domin tausaya masu kan gagarimar asarar da su ka yi sanadiyyar kona ...
Cikin Disamba, 2019 Buhari ya cire shi, ta hanyar kin kara masa wa'adi karo na biyu, bayan ya kammala zangon ...
Hukumar Tara Kudaden Harajin Cikin Gida ta Kasa (FIRS) ta bayyana a ranar Litinin a Abuja.
Shin Hukumar FIRS ta bi ka'idar nada daraktoci hudu da ta yi? Ko an gudanar da binciken tantance bangarorin da ...
Nami ya ce tun da Fowler ya zama shugaban FIRS, maimakon a rika samun karin kudaden shiga, sai ma raguwa ...
Nami ya kammala Jami’ar Bayero da ke Kano cikin 1991, inda ya samu digirin farko a fannin Sanin Haayyar Dan ...
El-Rufai ya ce dama ruwan sama ne ake jira ya yanke.
Sannan kuma ya ce faduwar farashin man ya haddasa karyar da darajar farashin kayayyaki.