Amarya ta gudu bayan miji ya kasa hada kayan lefe byAshafa Murnai May 13, 2018 0 A daidai lokacin da ake rubuta wannan labari, Amarya Fiddausi ta ki tarewa, ta na gidan iyayen ta.